Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki wanke gandarki ki dirata a wuta saita dahu sannan kiyi blending kayan miyar kisoya su in sun soyu saikisa gandar da maggi da curry da tyme da gishiri in ya soyu saiki sauke
- 2
Zaki fere doyarki ki wanke saiki Dora a wuta kisaka gishiri da maggi inta dahu saiki sauke
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Tuwon Masara Da Miyar Shuwaka
Miyan shuwaka nada amfani wa iyali. Na dafa manane Saboda muna sha'awa kuma yyi ddi ba laifi😋 Zee World -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Miyar kwai da soyeyyar doya
Idan ina jin kiwar soya doya da kwai wannan hanyar nake bi don saukakawa kaina aikimama's ktchn
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10640835
sharhai