Paratha da farfesun nama

Aminu Nafisa
Aminu Nafisa @cook_17884001
Kano

Kitchenhuntchallenge kano
Natada dadi ga saukinyi

Paratha da farfesun nama

Kitchenhuntchallenge kano
Natada dadi ga saukinyi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
guda 6 yawan ab
  1. Flour cup 2
  2. Salt half teaspoon
  3. Oil 6 table spoon
  4. Kwai
  5. Farfesun nama

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Zaa tankade flour asa salt, sugar, Mai, kwai ajuya asa ruwa akwaba da dauri aita bugawa asa akwano sai ashafa Mai ajikin kwabin asa Leda arufe.

  2. 2

    Adauko kwabin araba shi gida 6 adauko katakun murji a barbada flour adauko kwabin guda 1 amurza yayi fadi sai ashafa Mai abarbada flour anannade Sai akuma murzawa yayi fadi haka za aitayi har agama murza duka kwabin.

  3. 3

    A kunna wuta adura pan Idan yayi zafi asa mai akadan asa kwabin daaka murza akai Idan yafara gasuwa zaaga kwabin yana tashi sai asa cokali Mai fada adinga dannawa sai aguya daya gefen asa Mai asake juyawa har Sai yagasu yayi ja asauke asa aruba arufe haka za aitayi har agama Sai acida farfesun nama.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Aminu Nafisa
Aminu Nafisa @cook_17884001
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes