Kayan marmari

Hannatu Nura Gwadabe
Hannatu Nura Gwadabe @cook_18667831
Kano State

Ina matukar son kayan marmari koda yaushe na kan yanka mana nida maigida wani time en nakan buqaci shansu fiya da abinci

Kayan marmari

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Ina matukar son kayan marmari koda yaushe na kan yanka mana nida maigida wani time en nakan buqaci shansu fiya da abinci

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Ayaba Lemo
  2. Kankana
  3. Lemon tsami

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko ki wanke kayan marmarinki

  2. 2

    Ki yayyanka su in any shape of ur choice

  3. 3

    Ki zuba a cikin bowl mai kyau da tsafta

  4. 4

    Nakan matsa lemon tsami akai sbd ena son qamshinsa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hannatu Nura Gwadabe
Hannatu Nura Gwadabe @cook_18667831
rannar
Kano State
cooking is my hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes