Ferfesun kayan ciki

Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies @cook_15630641
Gombe State

#sahurrecipecontest Ina matikar son ferfesun kayan ciki ina ci da bread romon akwai dadi

Ferfesun kayan ciki

#sahurrecipecontest Ina matikar son ferfesun kayan ciki ina ci da bread romon akwai dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyare kayan ciki da kyau ki cire dattin shi, ki daura atukunya ki yanka lemon tsami ki barshi yayi 10mns ki sauke shi, ki sake wanke wa tas

  2. 2

    Ki yanka albasa sosai kisa citta kayan kamshi, dandano ki maida wuta ki barshi yayi tayi har sai ya kusa laushi, ki dauko jajjagen kayan miyanki dama kin soyata sama sama sai ki juye akai ki barshi yayi ta dahuwa zuwa wani lokaci yayi taushi

  3. 3

    Sai * ki sauke.ni dai naci nawa da bread.kina iya ci haka kuma kina iyaci da ko wanne abinci da kike bukata

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
rannar
Gombe State

sharhai

Similar Recipes