Jallof rice da makaroni

amina A.B.A
amina A.B.A @cook_16803846

#Kitchen challenge.

Jallof rice da makaroni

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#Kitchen challenge.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Makaroni
  2. Shinkafa
  3. Nama
  4. Tarugu,tattasai, Albasa
  5. Magi, curry, gishiri
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki jajjaga kayan miya saiki aza tukunya kisa mai ki soya kayan miyarki

  2. 2

    Idan sun soyu saiki zuba ruwa kisa tafasashen naman ki magi, gishiri, curry

  3. 3

    Idan sun tafasa saiki sa shikafarki da makaroni. Saiki ta kula har ruwan su tsane

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
amina A.B.A
amina A.B.A @cook_16803846
rannar

sharhai

Similar Recipes