NIGERIAN JALLOF RICE/DAFA DUKA

Mrs,jikan yari kitchen
Mrs,jikan yari kitchen @mrsjikanyari

Wannan girkin kusanma ince kamar yafi fried rice daɗi coz wachchan komai daban ake dafawa wannan kuwa komai tare ake haɗewa komai yagame jiki gsky da daɗi!!!

NIGERIAN JALLOF RICE/DAFA DUKA

Wannan girkin kusanma ince kamar yafi fried rice daɗi coz wachchan komai daban ake dafawa wannan kuwa komai tare ake haɗewa komai yagame jiki gsky da daɗi!!!

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. 5Tattasai
  3. 4Attarugu
  4. Albasa chopped
  5. 1Slice onion
  6. Mai
  7. Manja
  8. Maggi
  9. Farin magi
  10. Curry
  11. Nama
  12. Manja
  13. Alayyahu
  14. Ruwan nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki fara ɗora tukunyarki sannan kifara xuba manja saboda akwai wanda yakeda ƙalci ko wari kibarshi sai kinga hayaƙinshi yafara tashi sannan ki xuba mai da albasa damachan kinyi blending kayanki but karsuyi luƙui²

  2. 2

    Sannan idan sunka fara soyuwa saiki ɗauko namanki dakinka tafasa tareda maggi,albasa,citta,tafarnuwa saiki xuba suƙara soyuwa

  3. 3

    Daganan idan suka soyu saiki xuba ruwa kaɗan dai dai sannan kisa kayan maggi,curry,farin maggi daganan saiki rufe suɗanyi xafi

  4. 4

    Sannan kiɗauko shinkafarki ki wanketa tas ki xuba cikin tukunyarki ki rufe idan taɗan fara nuna saiki xuba ruwan namanki hmmmm! ki rufe for some mnts

  5. 5

    Sannan kin yanke alayyahunki tareda slice onion taki idan shinkafarki takusa xama ready saiki xuba alayyahunki da slice onion taki saiki saka leda kirufe ta ida bugewa xakiji tayi laushi abundai sai wanda ya gwada shikenan our Nigerian jallof rice is ready
    MRS, JIKAN YARI KITCHEN

  6. 6

    Note:- Wani sirri da wasu matan basayi wajen dafa shinkafa basusan cewa saka shinkafa leda yanada matuƙar amfani shixaisa tayi laushi kiganta sala sala coz wasu maxan basason shinkafa da ƙarfi wllh mu kiyaye don ALLAH, ALLAH yasa mudace dan darajjar Mai makarimul-ahlaƙ S.A.W

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs,jikan yari kitchen
rannar

Similar Recipes