Dafadukan taliya da makaroni

Maryamaminu665
Maryamaminu665 @cook_13832419
Kano

Yanada dadi ga sauki saika gwada

Dafadukan taliya da makaroni

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Yanada dadi ga sauki saika gwada

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya
  2. Makaroni
  3. Attarugu
  4. Albasa
  5. Tumaturi
  6. Magi
  7. Mangyada
  8. Kayan kanshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaka tafasa taliya da makaroni sai ka tace ka ajiye gefe

  2. 2

    Sai ki yanka albasa kisa a tukunya da mangyada kadan sai ki soya sama sama sai kisa attarugu da tumaturi ki soya.

  3. 3

    I don kin soya sai kisa magi da kayan kashi aciki

  4. 4

    Sai ki juya sai ki juye taliyan aciki sai ki barshi yayi kaman minti goma saiki sauke aci dadi lafiya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryamaminu665
Maryamaminu665 @cook_13832419
rannar
Kano
cooking is my dream,I really like cooking since I was a child. also cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes