Banbun nama

Ramlat sanusi
Ramlat sanusi @cook_18535494

Inason danbu sosai

Banbun nama

Inason danbu sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nama soyayye
  2. Tonka
  3. Mai
  4. Maggi
  5. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki dake namanki soyayye

  2. 2

    Inya daku sosai yayi kamar gari saiki sa tonka da Maggi ba sosai ba da mai kamar 3tsp sai ki soya sama sama kamar minti 10

  3. 3

    Inya soyu zakiga yana shine saiki sauke shi ki qara dakashi ko ki nigashi zakiga yayi kamar sponge

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ramlat sanusi
Ramlat sanusi @cook_18535494
rannar

sharhai

Similar Recipes