Noodles

meena's cuisine
meena's cuisine @cook_18457416
Kano

Hadin Karin kumallo

Noodles

Hadin Karin kumallo

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Noodles
  2. Attarugu
  3. Albasa
  4. Mai
  5. Dafaffen kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki jajjaga attarugu da albasa ki zuba a tukunya kisa mai ki soyasu saikisa ruwan da kikasan zai dafa noodles din nan ba tare da yayi yawaba

  2. 2

    Idan ya tafasa kisa noodles dinki kisa spices dinta da magginta bayan yan mintuna ki duba zakiga ruwan ya kafe ta dahu ki sauke

  3. 3

    Ki bare dafaffen kwai acci dadi lapia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
meena's cuisine
meena's cuisine @cook_18457416
rannar
Kano
INA matukar kaunar girke girke wannan dalilin yasa na shiga cookpad
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes