Fried Rice

(A) kitchen
(A) kitchen @cook_18524602
Kano

Lunch idea

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa Kofi biyu
  2. Mai Kofi daya
  3. Karas
  4. Koren wake
  5. Peas
  6. Attarugu
  7. Albasa
  8. Sinadarin dandano
  9. Curry
  10. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki wanke shinkafarki da ruwan dumi da gishiri sai ki tsaneta idan ta tsane kisa mai ki soyata

  2. 2

    Saiki zuba mata ruwan zafi bayan kin soya ki jajjaga attarugu ki zuba kisa sinadarin dandano da curry sai kishi

  3. 3

    Saiki yanka su karas da koren wake da albasa idan ta taho dahuwa ki zuba akai idan ta dahu ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
(A) kitchen
(A) kitchen @cook_18524602
rannar
Kano
INA matukar kaunar girke girke suna sani nishadi
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes