Dan waken dawa

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dawa
  2. Flour
  3. Kanwa
  4. Kuka
  5. Mangyada
  6. Latus
  7. Tomatoes
  8. Albasa
  9. Maggi
  10. Barkono

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki nika dawanki ki hada da fulawa(kadan)

  2. 2

    Ki saka kuka aciki da kanwa sai ki kwaba, ki zuba ruwa cikin kwabin yayi yadda kikeso, amma kada yayi ruwa kwarai.

  3. 3

    Daman already kin zuba ruwanki a tukunya sun tafasa,sai ki jefa kwabin dan wakenki.

  4. 4

    In yayi mintuna saiki kwashe.

  5. 5

    Ki soya mangyada ki ci dashi.(mangyada ko manja idan kika soyashi yayi sanyi yafi dadin ci kuma yafi fidda kamshi,sabanin kin saka shi a abinci da zafinsa)

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
halimagettado
halimagettado @cook_18723414
rannar

sharhai

Similar Recipes