Carrot rice da sauce din kaza

 B.Y Testynhealthy
B.Y Testynhealthy @B66579858
Kaduna

A bincin yana da dadi sosai ga kuma saukin dafawa

Carrot rice da sauce din kaza

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

A bincin yana da dadi sosai ga kuma saukin dafawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 hour
3 yawan abinchi
  1. Kofi 2 Shinkafa
  2. 4Karas
  3. 2Kwai(zabi)
  4. Sauce din kaza
  5. Tsokar kaza
  6. 5Tattasai
  7. 2Albasa
  8. 4Attaruhu
  9. Mai
  10. 5Maggi
  11. Kayan kamshin girki
  12. 4Karasa
  13. 2Koren tattasai
  14. Piece(zabi)

Umarnin dafa abinci

1 hour
  1. 1

    A wanke shinka tafasa, inya kusa dahuwa sai a kara wankewa a tsaneta

  2. 2

    A goga karas (a greater) a ajiye, a yanka albasa a cikin kwai a kada, sai a zuba mai kadan a tukunya in yayi zafi sai a zuba kwan a rika juyawa yayi wara wara

  3. 3

    Sai a zuba shikafa da gogaggen karas akan kwan a zuba ruwa kadan a rufe ya turara. In aka bude akaji shikafar tayi laushi shiknan

  4. 4

    A tafasa tsokar kaza da kayan kamshi da albasa da maggi

  5. 5

    Sai a yayyanka karas dogaye da Koren tattasai, da albasa da tattasai, a jajjaga attaruhu

  6. 6

    Sai a zuba mai a tukunya a zuba piece sai a zuba tattasai da albasa da attaruhu a fara soyawa a zuba tsokar kaza in ya kusa soyuwa sai a zuba karas sai a zuba maggi da ruwan tafasa kaza kadan sai a barshi ya dahu, in yayi sai a zuba koren tattasai. Aci da carrot rice

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
 B.Y Testynhealthy
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes