Shinkafar karas (Carrot Rice)

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Sarrafa shinkafa ta hanyoyi da dama Yana da matukar amfani

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

minti 40mintuna
1 yawan abinchi
  1. Shinkafa
  2. Karas
  3. Albasa
  4. Attaruhu
  5. Curry
  6. Rosemary
  7. Mixed spices
  8. Mai
  9. Gishiri
  10. Maggi
  11. Onga
  12. Paprika
  13. Koren tattasai

Umarnin dafa abinci

minti 40mintuna
  1. 1

    Zaki dafa shinkafa hade da curry da gishiri in ya tafasa sae ki tace ta.

  2. 2

    Ki jajjaga attaruhu da albasa ki zuba Mai a pan ki soya ki saka kayan kamshin da na lissafa a sama da kayan dandanon girki ki zuba sannan ki kawo shinkafa ki zuba ki juya sosae.

  3. 3

    Ki kawo karas ki goga akai ki juya sosae ki saka green pepper da lawashin albasa ki juya yayi minti uku ki sauke.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes