Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Nama
  3. Kayan miyar(Attaruhu, Albasa, Koren tattasai)
  4. Karas
  5. Peas
  6. Tumeric
  7. Mai
  8. Dandano
  9. Gishiri
  10. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A fara wanke shinkafar a tsane ta

  2. 2

    Sai a zuba mai a kasko asa tumeric a juye shinkafar a soyata a juye a colander

  3. 3

    A yanka naman kanana a dafa da dandano da kayan kamshi

  4. 4

    A zuba mai a kasko a zuba naman a fara soyashi sai a zuba yankakken karas, attaruhu, Albasa, peas, asa dandano, gishiri, da kayan kamshi.

  5. 5

    A soyasu sai A dora ruwan dazai dafa shinkafar in ya tafasa sai a juye soyayyiyar shinkafar a ciki abarta

  6. 6

    Inta kusa dahuwa sai a juye hadinsu karas da nama da aka soya, a tona ko ina yaji

  7. 7

    Sai a rage wuta asa Koren tattasai a tona sai abarta ta karasa shikenan.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Rahinerth Sheshe's Cuisine
rannar
Kano @Danladi Nasidi Housing Estate.
Tun ina yarinya na taso da kaunar girki da sarrafa Shi kuma mahaifiya ta tabani goyon baya ta hanyar koyamin
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes