Sauce din attaruhu da kaza

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Wannan hadin Yana da dadi a fried rice kk jollof rice

Sauce din attaruhu da kaza

Wannan hadin Yana da dadi a fried rice kk jollof rice

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Attaruhu
  2. Albasa
  3. Onga
  4. Maggi
  5. Curry
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki jajjagen attaruhu da albasa ki ajiye.

  2. 2

    Ki zuba Mai a pan ko tukunya ki yanka àlbasa aciki ta soyu sannan ki zuba jajjagen da kikayi ki fara soyashi.

  3. 3

    Ki kawo Maggi da onga da curry ki zuba ki juya ki barshi ya Kara soyuwa ki sauke shi.

  4. 4

    Sae ki dauko Naman kaza dankika soya ki zuba sauce din akan Naman.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

Similar Recipes