Noodles

deeja's kitchen
deeja's kitchen @cook_18908090

Break fast idea#meenat

Noodles

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Break fast idea#meenat

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mintuna
1 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki jajjaga attarugu da albasa

  2. 2

    Saiki zuba mai. A tukunya kisa jajjagen nan ki soya sama sama saiki zuba ruwa kibarshi ya tafasa saikisa noodles din

  3. 3

    Bayan mintuna 5 kisa spices din noodles dinki ki juya idan ruwan ya tsane ki sauke

  4. 4

    Ready to be serve

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
deeja's kitchen
deeja's kitchen @cook_18908090
rannar

sharhai

Similar Recipes