Fatan dankali da kifi.

Shamsiya Sani
Shamsiya Sani @cook_14306621
Kaduna State..

ina matukar son fatan dankali..kuma godiya ga anty nana nayi amfani da spices da tabani gaskiya kamshi baa magana.

Fatan dankali da kifi.

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

ina matukar son fatan dankali..kuma godiya ga anty nana nayi amfani da spices da tabani gaskiya kamshi baa magana.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 10dankali guda
  2. danye kifi
  3. alyyahu
  4. attargu da tattsai
  5. albasa
  6. curry
  7. mix spices
  8. maggi star
  9. mai/manja

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki farre dankali ki yanka kanana ki wanke ki ajiye a gefe.ki yanka kifi ki wanke ki jajjaga kayan miya.sai ki dora tukuya ki zuba mai da manja ki soya da albasa sai ki zuba kifi.

  2. 2

    Indan kifi ya soyu sai ki xuba kayan miya ki barshi ya soyu sai ki xuba maggi da curry da mix spices sai ki xuba ruwa kadan indan ya fara tafasa sai ki zuba dankali ki rufe ki barshi ya dahu.sai ki wanke alyyahu da albasa ki zuba ki rufe kamar mint biyar.sai ki sauke fatan dankali ya hadu

  3. 3

    Masha Allah dadi baa magana

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Shamsiya Sani
Shamsiya Sani @cook_14306621
rannar
Kaduna State..
my name is shamsiyya sani from Kaduna, an married.cooking and baking is my hubby's.i love my kitchen so much..
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes