Kifi gashe da dankali

Maryamaminu665
Maryamaminu665 @cook_13832419
Kano

Gashi da dadi kuma bawuya wurinyi ina matukar son kifi.#kanocookpadout

Kifi gashe da dankali

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Gashi da dadi kuma bawuya wurinyi ina matukar son kifi.#kanocookpadout

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kifi
  2. Kifi
  3. Tafarnuwa
  4. Tafarnuwa
  5. Yaji
  6. Yaji
  7. Magi
  8. Magi
  9. Kayan kanshi
  10. Kayan kanshi
  11. Dankalin turawa
  12. Dankalin turawa
  13. Mangyada
  14. Mangyada
  15. Lamun tsami
  16. Lamun tsami

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke kifin ki da lamun tsami don ya cire miki karnin kifin

  2. 2

    In kin wake saiki dan tsaga saman kifin da wuka

  3. 3

    Sai ki jajaga danyen tafarnuwa kisa aciki kijujuya ko ina ya shiga ciki

  4. 4

    Saiki samu dan kwano kisa mai da yaji magi da kayan kashi garwaya shi

  5. 5

    Nayi amfani da abun kasawa na gargajiya na kuna gawayi daya kama sai nakawo karfen gasawa na daura akan gawayin

  6. 6

    Saina kawo kifin na daura akan karfen sai na shafa wannan hadin da nayi na jan yaji da mangyada ina shafawa da brush ina kasawa

  7. 7

    Gabadaya haka nayi gaba da baya har ya gasu.

  8. 8

    Saina soya dankalin turawa akaci dashi aci dadi lafiya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryamaminu665
Maryamaminu665 @cook_13832419
rannar
Kano
cooking is my dream,I really like cooking since I was a child. also cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes