Dankali da kwai

Safiyya sabo abubakar
Safiyya sabo abubakar @Safsy
Kano

Akwai dadi ga armashi

Dankali da kwai

Akwai dadi ga armashi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30:00mintuna
2 yawan abinchi
  1. Dankali
  2. Mai
  3. Kwai
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. Spices

Umarnin dafa abinci

30:00mintuna
  1. 1

    Da farko zaki fereye dankali ki sai ki wanke Shi

  2. 2

    Sai ki Dora Shi a wuta ki tafasa Shi da Dan gishiri kadan idan ya tafasa sai ki tace Shi

  3. 3

    Sai ki zo ki Dora mai a wuta ki fasa kwai ki zuba Maggi da albasa a ciki ki kadashi sai ki dinga tsoma danalin a ciki kina soyawa mai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safiyya sabo abubakar
rannar
Kano
Baking and Cooking is my hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes