Bambara

mimieylurv
mimieylurv @M64643
Kaduna State

Wannan bambara abincine na en Niger state acan ake samo garin kuma yanada dadi sosai ga santsi abaki kugwada kubani labari

Bambara

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan bambara abincine na en Niger state acan ake samo garin kuma yanada dadi sosai ga santsi abaki kugwada kubani labari

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Garin bambara
  2. Maggi da gishiri
  3. Tattasai
  4. Albasa
  5. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki samu garin banbara ki xuba mai ruwa ki kwaba kamar wainar fulawa

  2. 2

    Sai kixuba yankakken albasa da tattasai da maggi da gishiri kijuyasu sosai yahade

  3. 3

    Saiki daura fryin pan a wuta kixuba mai kadan inyai xafi saiki xuba kwabin banbaran naki

  4. 4

    Kibarshi for seconds idan yasoyu kijuya dayan side din se ki kwashe

  5. 5

    Anaci da yaji...

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mimieylurv
mimieylurv @M64643
rannar
Kaduna State

sharhai

Similar Recipes