Soyayyen dankalin hausa da kwai

Safiyya Yusuf
Safiyya Yusuf @samgz2703
Sokoto

Yanada sauqi ga Kuma dadi

Soyayyen dankalin hausa da kwai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Yanada sauqi ga Kuma dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na fere dankalina na wanke sannan na yankashi zagaye-zagaye kamar yarda ake yanka doya inza'a soyata da kwai

  2. 2

    Bayan na yanka sannan na tafasa shi da gishiri amma ban bari ya dahu sosai ba

  3. 3

    Bayan ya tafasu sai na tarareshi a kwando,na fasa kwai,na yanka albasa cikin kwai na sa maggi na kara kwan

  4. 4

    Na aza Mai bayan yayi zafi sana rinka tsoma dankali cikin kwai ina soyawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safiyya Yusuf
Safiyya Yusuf @samgz2703
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes