Dumamen tuwon masara miyar gyada

Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
Kano

Mun ji dadin tuwon Nan sosai ga garin masarar ma Mai kyau ne

Dumamen tuwon masara miyar gyada

Mun ji dadin tuwon Nan sosai ga garin masarar ma Mai kyau ne

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nayi tuwon masara na tun dare da safe sai na yanka2 shi na saka a ruwa na dumama. Miyar gyada firstly na gyara kayan miya nai blending

  2. 2

    Sai na daka gyada da yawa na soya kayan miyar na tsaida ruwa na zuba gyada da dandano na bar gyadar ta dahu sosai tukunna na wanke alayyahuna da ruwan dumi da gishiri da miyar Tai kauri

  3. 3

    Sai na kashe wutar na zuba alayyahun na rufe tukunyar zafin miyar ya Isa ya dafa alayyahun.

  4. 4

    Tun dare nayi miyar kamar tuwon.

  5. 5

    So da safe kawai dumama miyar nayi muka ci. Oga Yana son cin dumame da safe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
rannar
Kano
I really love cooking and cooking is all about creativity and practice.
Kara karantawa

sharhai

Jahun's Delicacies
Jahun's Delicacies @4321ss
Har nafi son dumame da sabon tuwo, gashi miyar dana fi so

Similar Recipes