Cin-Cin

Meynerl's Kitchen
Meynerl's Kitchen @cook_16559854
Katsina

Akwae dadi

Cin-Cin

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Akwae dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Baking powder
  3. Sugar
  4. Madara
  5. Egg
  6. Salt
  7. Mai(na soye)
  8. Butter

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A ZUBA FULAWA, BAKING POWDER, SUGAR,MILK,EGG, BUTTER,A KWABA D RUWA AMMA KADA YAYI TAURI SAE A MURZA A KAN CHOPPING BOARD YAYI FADI A YANKA CUBE SHEPE KO AYI USING COOKIES CUTTER

  2. 2

    IDAN ANGAMA YANKAWA SAI A SOYA SHIKENAN. ACI DADI LPY

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meynerl's Kitchen
Meynerl's Kitchen @cook_16559854
rannar
Katsina
food is Bae....Cooking is fun
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes