Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4Flour Kofi
  2. 1Kwai
  3. Sugar Rabin kofi
  4. 3 tbspnMadara
  5. Mai Rabin kwalba
  6. Butter kwata
  7. Gishiri Dan kadan
  8. Vanilla 1tspn

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na tankade flour nasa a roba sai nazuba duk kayan Dana lissafo a sama sai nasa ruwa kadan nakwaba, bayan nagama kwabin sai na zauna nayita murje kwabin har saida yayi laushi sosai.

  2. 2

    Bayan nagama sai nafara roll flour inayi ina fidda shape din, kafin nan na dauko tire nabarbada flour akai sai nasa donut dina bayan nagama sai nasa Leda narufe nasa agu mai dumi Dan yatashi.

  3. 3

    Bayan kamar 1hr sai na dauko nasa mai akan wuta nasa wutar kadan danshi donut bayasan wuta dayawa,bayan mai yayi zafi sai nafara soya donut dina.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Baby hadejia
Baby hadejia @cook_17645406
rannar
Hadejia

Similar Recipes