Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Soyayyar awara
  2. Attaruhu
  3. Tumatir
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. Tafarnuwa
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki jajjaga attaruhu kiyanka tumatir da albasa da tafarnuwa

  2. 2

    Kidaura mai Akan wuta kizubasu kisoya sai Kisa maggi kibarsu su soyu

  3. 3

    Saikijuye Awarakijuya kibarshi minti uku saï aci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukys Kitchen
Rukys Kitchen @cook_16633053
rannar
Jakara Yan Gurasa
rukayya garba tijjani mai atamfa yar asalin jihar kano karamar hukumar dala no 101chediyar yangurasa
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes