Soyayyen dankalin hausa da doya da sauce din kwai

Ummu Jawad @cook_13873076
Breakfast idea😋ga Dadi ga kosarwa😀
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki fere doya da dankalin sai ki yanka su ki wanke ki barbada gishiri sai ki daura Mai a wuta in yayi zafi ki zuba su ki barsu su soyu.
- 2
Zaki yanka su tattasai, tumatir, attaruhu da albasa sai ki daura tukunya a wuta ki zuba Mai kadan sai ki zuba yankakkun kayan miyar ki Dan Basu tsoro sai ki zuba Maggi, curry da garlic powder ki juya sai kawo kwai guda 3 ki fasa a kwai ki barshi ya Dan fara soyuwa sai ki rinka juyawa a hankali har sai yayi. Aci Dadi lfy 😋😋
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
Soyayyen dankalin Turawa,dankalin Hausa da Kwai
Yana da dadi musamman kiyi shi da breakfast ki hada da black tea. Afrah's kitchen -
Soyayyen dankalin hausa da sauce
Inajin dadinsa sosai in de nasoya na masa Yar sauce se muci nida iyalina Zulaiha Adamu Musa -
-
Soyayyen dankalin hausa
Karin kumallo mai saukin hadi. Ga laushi ga dadi. Za'a iya cin wannan dankalin da Lipton, Tea, Coffee, kunu ko aci hakanan. Nafisa Ismail -
-
-
-
-
-
Soyayyar doya da egg sauce
Naji dadin wannan abincin sosai. Ba kullum ayi ta cin doya da kwai ba wannan hadin ma akwai Dadi ku gwada😋 Ummu Jawad -
Dankalin Hausa da Sauce din kabeji
#bootcamp #ramadan #teamsokotoWannan karin zeyi dadi da kunun tamba Jamila Ibrahim Tunau -
-
Soyayyen dankalin hausa da miyar kwai
Wannan abinci ya kasance daya daga cikin wanda mahaifina yake matuqar so,yana da sauqi sosai...cikin mintuna qalilan zaki iya yi😉 Afaafy's Kitchen -
Jollof din taliya da irish
Masha Allah taliya da irish akwai dadi ga sauki ga dadi alhamdulillah 🥰😋😍 #oneafrica Sam's Kitchen -
-
-
-
Soyayyen dankali da kwai
Wannan girki yayi dadi, iyalina sunce kamar yafi irish dadi😅😋😋 Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
-
-
-
Dankalin hausa da sauce
Duba fa yanzu lokacin dankalin hausa ko ina kaje zaka ganshi kuma ga Kara lafiya ga dadi Amcee's Kitchen -
Dankalin hausa da sauce din kabeji
Duk chikin shirin #ramadan gashi kuma abinchin #gargajiya Jamila Ibrahim Tunau -
-
Doya da sauce din albasa
Sauce din albasa akwai Dadi sosai ga sauqin yi inajin matuqar dadin wannan sauce din😋😋😋 Fatima Bint Galadima -
-
Soyayyar doya da kwai
Wannan Karin kumallo yana qara lahiya da kuzari ga dadin baa magana saboda diyar akwai burshi. Walies Cuisine
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10964938
sharhai