Soyayyen dankalin hausa da miyar albasa (onion souce)

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Yanada dadi sosai

Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin hausa
  2. Mai na suya
  3. Gishiri kadan
  4. For the soup
  5. Albasa ishashshiya
  6. Attaruhu
  7. Maggi
  8. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere dankalinki ki yayyanka ki wanke kisa masa gishiri kadan ki gauraya saiki dora mai a wuta idan yayi zafi saiki soya dankalinki

  2. 2

    Zaki yayyanka albasarki ki jajjaga attaruhunki ki saka mai kadan a frying pan ki saka albasa kadan ki soya saiki saka albasarki ki saka attaruhu d ruwa kadan saiki saka maggi d kayan kamshi ki juya saiki rufe ki barshi har ruwan y tsotse saiki sauke aci lpy

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes