Jollof din taliya da irish

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Masha Allah taliya da irish akwai dadi ga sauki ga dadi alhamdulillah 🥰😋😍 #oneafrica

Jollof din taliya da irish

Masha Allah taliya da irish akwai dadi ga sauki ga dadi alhamdulillah 🥰😋😍 #oneafrica

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya
  2. Dankalin turawa (irish)
  3. Attaruhu
  4. Tattasai
  5. Albasa
  6. Maggi
  7. Curry
  8. Garlic
  9. Spices
  10. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere irish ki yayyanka ki wanke ki rufe ki ajiye gefe, ki jajjaga attaruhu, tattasai ki ajiye gefe, ki yayyanka albasa ki ajiye gefe

  2. 2

    Ki zuba mai a tukunya ki saka albasa ki daura wuta ki soya sama² ki zuba jajjen attaruhu da tattasai dinki ki zaka garlic powder ki soya sama² ki zuba ruwa kisa maggi d kuma spices dinki ki rufe ki barshi y tafasa saiki zuba irish dinki ki rufe ki barshi yayi half dahuwa

  3. 3

    Saiki zuba taliyarki ki barsu su nuna tare idan y kusa nuna saiki yayyanka albasa ki zuba idan sunyi saiki sauke enjoy 😋

  4. 4
  5. 5
  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes