Paten dankalin hausa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin hausa
  2. Mangyada
  3. Yankakkun attarugu, albasa, tattasai
  4. Curry, Maggi, gishiri,
  5. Ginger garlic paste
  6. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko za'a fere dankalin hausa ayankasu kanana sai a aje a gefe

  2. 2

    A kunna gas a daura tukunya a sa mangyada da ginger garlic paste da albasa a soya sama sama sannan sai a sa kayan miya a soya bayan ya soyu sai a zuba Maggi, kayan kamshi, curry a juya, sai a zuba dankalin hausa sai a sa ruwa madai daici yanda zai dafa dankalin sai a juya a rufe tukunya.

  3. 3

    Bayan ya dahu sai a bude tukunyan a farfasa dankalin yanda zai zama pate, Shikenan aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ruqayyah Anchau
Ruqayyah Anchau @anchau_cooks
rannar
Kaduna
Welcome to my world of cooking ❤️😍😘💕♥️
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes