Umarnin dafa abinci
- 1
Nsamu bowl dina na debo custard powder 2table spoon na xuba ndama da ruwan sanyi sai na dorawa wani ruwan ahuta yyi tfsa nxuba akn wann custard din dana dama njuya y hde jkinsa b ruwanki da sugar blle madara duk akwai aciki grin custrd din
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Custard
Nayi wannan hadin ne a matsayin abinci rana Kuma Alhamdulillah naji dadinsa sosae #Hi Zee's Kitchen -
-
-
-
-
Custard juice
#Lunchbox Mai gidana yanason custard sosai nakan dama mishi custard yaje dashi wurin aiki, yau dai nace bari in chanja damun custard din zuwa juice Kuma yayi Dadi sosai. Nusaiba Sani -
-
-
-
Custard da grape
Yarana Suna son custard sosai,Na samishi grapes ne saboda ya qarawa abun armashi🤩 Nusaiba Sani -
-
-
Custard mai 'ya'yan itatuwa
Wannan abinshan inayinsa domin yarana, basu cikason cin abinciba , idan nayishi suna shansa sosai domin yanada cika ciki da kosarwa Mamu -
-
Biskit mai kostad(custard)
Na kasance ina yawan ganin hanyoyin yin biskit a gurin jahun delicacies,har ya kasance da zarar naga an turo girkin biskit to nasan itace🙄amma fa banda yanzu domin kuwa bata ajiye baiwar a tare da ita kadai ba,ta koya mana kuma muna qoqarin gwadawa🤗mun gode Aunty Sadiya. Afaafy's Kitchen -
-
-
-
-
Kunun Gyada
#gyadaBana gajiya dayin shi musamman da na samu idea da amfani da checkers custard wajen daure shi duk da cewa na gasarar gero yafi gardi Ummu Aayan -
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11094840
sharhai