Dama custard🥛🍶

Zainab’s kitchen❤️
Zainab’s kitchen❤️ @ummu_aish
Bauchi Nigeria

1post1hope

Dama custard🥛🍶

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

1post1hope

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Fr
  1. Garin custard kofi1, sikari 1/3 kofi, madarar gari1/4, se ruwa kofi 3

Umarnin dafa abinci

Fr
  1. 1

    Ga kayan aiki na kaman yanda kuke gani a hoto. Za’a dora ruwa ya tafasa se adama garin custard din da ruwa kofi 1 se a zuba tafasashshen ruwan akai adama adama za’a iya amfani da whisk(abun kada kwai) se a sokari da madara asha😋😋😋 za’a iya amfani da madarar ruwa amma se a dama shi da kauri idan ta ruwa za’a sa. a sha dadi lfy.

  2. 2
  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab’s kitchen❤️
rannar
Bauchi Nigeria
Welcome 🤗 to my world 🌍 Glad to be with you on this journey 🚞Don’t shy away to go through all my recipes. Feel free to search & try any recipe of your choice. follow, like and comment❤️ lastly Don’t forget to give a feedback or cooksnap! Enjoy Surfing 🏄‍♀️ down my page. A little prayer or a word of encouragement will go a long way😇 thank you!🙏
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes