Custard da fulebon goba

Niima wada
Niima wada @cook_16702200
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Garin custard
  2. Fulebon goba
  3. Suga

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Azuba ruwa a tukunya dora a wuta abarshi ya tafasa sai a dama garin da ruwa kadan a juye ruwan zafin a ciki a gauraya sannan a zuba suga da fulebon goba a sake gauraya wa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Niima wada
Niima wada @cook_16702200
rannar

sharhai

Similar Recipes