Shawarma

Rukys Kitchen
Rukys Kitchen @cook_16633053
Jakara Yan Gurasa

Shawarama#girkidayabishiyadaya

Shawarma

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Shawarama#girkidayabishiyadaya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shawarma bread
  2. Nama
  3. Bama
  4. Ketchup
  5. Kabeji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki yanza kabeji ki ajje gefe guda kisamu kwano kizuba bama da ketchup ki juya kisha a jikin bread kisa kabeji da nama kinadeshi

  2. 2

    Saiki kara gasawa na tsawon minti uku

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukys Kitchen
Rukys Kitchen @cook_16633053
rannar
Jakara Yan Gurasa
rukayya garba tijjani mai atamfa yar asalin jihar kano karamar hukumar dala no 101chediyar yangurasa
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes