Sausage shawarma

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Biredin shawarma
  2. Kabeji
  3. Albasa
  4. Sausage
  5. Niqaqqen nama
  6. Maggi
  7. Attarugu
  8. Kayan kamshi
  9. Bama
  10. Ketchup
  11. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zamu gyara albasanmj,attarugu,karas mu jajjaga attarugu da albasa muyi gurza karas muajiye agefe saimu dakko namanmu mudora awuta muzuba kayan kamshinmu damai kadan da maggi

  2. 2

    Saimu hada da karas,attarugu,albasa muyita juyawa harsai ya hade jikinshi saimu ajiye agefe

  3. 3

    Saimu dakko kabejinmu mu yanka mu wanke mu tsane mu ajiye

  4. 4

    Saimu dakko sausage dinmu musiya zamu iya tafasawa amman ni na soyane

  5. 5

    Saimu dakko shawarma bread dinmu mu budeta mufara zuba mu namanmu a gefe daban saimu dora kabejinmu shima saimu saka sausage dinmu

  6. 6

    Agefe mun hada bama da ketchup dinmu guri daya saimu yaryada ko ina yaji samu rufe muhade

  7. 7

    Shikenan mungama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rushaf_tasty_bites
Rushaf_tasty_bites @snacks_plugkn
rannar
Kano State
Its not a big deal for me to write a whole note for my luv with cooking......I love cooking food more than expectation.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes