Hadin Salad

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10mintuna
2 yawan abinchi
  1. Gayen salad mai kyau
  2. 2Tumatir
  3. 1Albasa karama
  4. 1Cucumber karami

Umarnin dafa abinci

10mintuna
  1. 1

    Zaki wanke gayanki sai a yankashi matsakaita ko yanda kike so.Sai a sake wankewa a ruwan gishiri a tsane a kwalenda.Sai a dako sauran tumatir,cucumber da Albasa a wanke a yanka su sai a sake wanke a tsane a hada su da salad.Ana iya ci da shinkafa da wake ko shinkafa da miya,ko abinda ya samu. #Tnxsuad

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hawwa Danketa
Hawwa Danketa @cook_19435579
rannar

sharhai

Similar Recipes