Appetite Salad

Gumel
Gumel @Gumel3905

Wannan hadin salad din yana sa sha awar cin abinci Koda mutum bashi da lafiya idan yaci zai ji dadin bakinsa😋😋

Appetite Salad

Wannan hadin salad din yana sa sha awar cin abinci Koda mutum bashi da lafiya idan yaci zai ji dadin bakinsa😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Ganyan salad
  2. Lemon tsami
  3. Gishiri
  4. Cucumber
  5. Tumatir
  6. Man kuli da Maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke komai a gyara tsaf

  2. 2

    A yanka su tsaf se a dauko kwanan da za ahada a zuba aciki a matse lemon tsamin a dan karamin mazubi se a marmasa Maggi a narkar dashi aciki se azuba akan sauran abubuwan asa mai kadan a juya se aikin ci 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar

sharhai

Similar Recipes