Soyayyar doya da miyar kwai

Amina Ibrahim Abubakar
Amina Ibrahim Abubakar @cook_19666556

Soyayyar doya da miyar kwai

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Kwai
  3. Mai
  4. Tattasai da tarugu da albasa
  5. Kayan dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki fere doyarki ki yayyan kata ki wanke sai kisata cikin gwagwa ki sa gishiri kadan sai ki aza kaskon suyar ki saman wuta kizuba Mai sai ki dinga sa doyar ki kina soyawa har ki gama

  2. 2

    Dafarko zaki aza kaskon suyar ki saman wuta dama kin jajjaga tattasai da tarugu da albasar ki sai kisasu cikin kaskon tare da Mai kisa kayan dandanonki in sun suyu sai ki fasa kwai kisa cikin kaskon suyarki sae ki rufashi na minti biyu sannan sae ki juyashi ki qara bashi minyi biyu sae ki sauke. Aci dadi lafiya😊

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina Ibrahim Abubakar
Amina Ibrahim Abubakar @cook_19666556
rannar

sharhai

Similar Recipes