Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki daura manki akan wuta ki soya doyarki tare da kwai
- 2
Zaki saka jajjageggen tarugu da albasan ki saiki saka ruwa kadan dan yadan nuna saiki zuba mayi ki soya saiki zuba kayan dandano ki soya saiki kada kwai ki juye akai kita juyawa yadan nuna saiki sauke
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Dafaffen doya da miyarkwai
Doya da miyarkwaiGirki ne medadi dagina jikiGwadashi a yau kaikibari abaki labari Haulat Delicious Treat -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15516128
sharhai