Soyayyar Doya DA miyar kwai

Oum Amatoullah @amnal
Umarnin dafa abinci
- 1
Kifere doyarki kisa Dan gishiri kisoya har ya soyu
- 2
Ki yanka kayan miyanki kizuba kidansa mai kadan kizuba kayan miyar in yadanyi kisa maggi inyyayi sai fasa kwanki ki kada ki juye in a low heat har yyi.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Soyayyar doya da kwai
Inason doya sosae gskia musamman dana hada ta da sauce naji dadinta sosae#foodfolio Sholly's Kitchen -
-
-
-
Soyayyar doya da kwai
Soyayyar doya hade da kwai ,yanada matukar Dadi musamman ma ayi breakfast dashi kokuma alokacin watan Ramadan anayin Buda Baki dashi.. Hadeexer Yunusa -
Soyayyar doya me curry da miyar kwai
Wannan girki na da dadi acishi da safe tare da tea. Afrah's kitchen -
Soyayyar doya da kwai
Nayi wannan girkinne saboda buda baki na azumin alhamis kuma ya kayatar dani 😋 Mrs Mubarak -
-
Soyayyar doya da kwai
Abincin safe Mai sauqi, nakan yimuna da safe mu karya da ita tareda tea, Kuma nakan sama yara a lunch box suje makaranta dashi Ummu_Zara -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Soyayyar doya da kwai
#Sokotostate Nayi wannan girkin ne a matsayin breakfast ga sauki wurinyi ga kuma dadi a abaki hardai doyar 😜😜 Mrs Mubarak -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11557976
sharhai