Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa barzazza
  2. Zugala
  3. Mai
  4. Kayan dandanon
  5. Tattasai tarugu albasa
  6. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki barza shinkafar ki sai ki wanke ta ki tsame.sai sa ruwa kasan tukunyar ki.kibari ta turara mintin ashirin sai sauke.

  2. 2

    Ki jajjaga tattasai tarugu ki yanka albasa.sai ki dauko dandanonki kijuye acikin dambunki, kizuba,zogala,Mai komi dai saiki yamutsa.

  3. 3

    Saiki mayar da shikafar saman wutar ki taturara kaman minti talatin.

  4. 4

    Shikenan dambunki ya kammala.... Aci dadi lafiya.

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina Ibrahim Abubakar
Amina Ibrahim Abubakar @cook_19666556
rannar

sharhai

Similar Recipes