Pepped chicken

feena dansarari1
feena dansarari1 @cook_19653577

Ina son pepped chicken sosai

Pepped chicken

Ina son pepped chicken sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Bayan kin dafa kazarki da spices da maggi saiki soyata idan ta soyu saiki daka attaruhun ki da tafarnuwa ki yanka albasarki maiyawa sai ki Dan zuba mai a pan dinki kadan saiki sa albasa da ataruhunki da maggi da curry da kuma spices dinki bayan sunyi laushi saiki juye kazar akai kijuya sosai sai ki zuba ketchup kadan aciki kijuya saiki sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
feena dansarari1
feena dansarari1 @cook_19653577
rannar

sharhai

Similar Recipes