Chicken balls

mumeena’s kitchen
mumeena’s kitchen @000000h
kano nigeria

😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. Tsokar kaza rabin kilo
  2. 4Attaruhu
  3. 1Albasa
  4. Maggi d spices
  5. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki yanka tsokar kaxar ki ki wanke ta Sai ki xuba a blender kisa albasa d attaruhu ki nika Sai ki juye a kwano kisa maggi d spices ki juya sosai Sai ki cuccura shi in balls ki daura mai a wuta ki soya

  2. 2

    Shikkenan kin gama

  3. 3

    😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mumeena’s kitchen
rannar
kano nigeria

Similar Recipes