Pepper 🐔chicken

habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
Sokoto State

Kaza Akwai 😋mussamman Pepe chicken Ina Marika son ta kitchenhuntchalenge

Pepper 🐔chicken

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Kaza Akwai 😋mussamman Pepe chicken Ina Marika son ta kitchenhuntchalenge

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza
  2. Maggi da gishiri
  3. Tattasai da Tarugu Albasa
  4. tafarnuwaCarry da
  5. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Daga farko Zaki wanke kazarki Ki Dora akan wuta Ki zuba Albasa tafarnuwa Maggi da gishiri saiki xuba ruwa kadan kibarta Sai ta dahu

  2. 2

    Daganan saiki dauko frying pan kizuba mai ki soye kazar

  3. 3

    Bayan kin soye saiki jajjage tattasai da Tarugu da tafarnuwa Albasa yanka ta zakiyi saiki dauko frying pan kiaza a wuta kisa mai kadan kisa albasa sannan kisa jajjagen Ki kisa Maggie curry kimotsa saiki xuba ruwa nama kadan saiki dauko kazar kizuba Ki motsa bayan souce din ya soyu saiki sauke 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes