Chicken bread roll

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#backtoschool yanada dadi yaraya na sunji dadinsa sosai

Tura

Kayan aiki

awa 1mintuna
4 yawan abinchi
  1. 2 cupflour
  2. 1 tblsyeast
  3. 1 tbspsugar
  4. 4 tbspmilki
  5. 4 tblsbutter
  6. kirjin kaza tafasasshe
  7. attaruhu, albasa Maggi
  8. curry, spices
  9. oil,carrot

Umarnin dafa abinci

awa 1mintuna
  1. 1

    Dafarko zandauko kwano kisa flour,siga,butter,yeast,milk 2tbls kisa ruwa kwaba kibuga kirufe yatashi.

  2. 2

    Zaki sami abun nika nama kisa kaza da attaruhu kiniga kiyanka albasa Kanana kidura Pan kisa mai da albasa kidauko nikakkiyar kaza kizuba kijuya kisa Maggi, curry, spices Kigurza carrot kisa kijuya sannan kisauke.

  3. 3

    Kidauko kwabinki kiraba kanana Ball kimurza yayi fadi kidauko kazarki kisa agefe sannan kinunko shi saiki Dauko pizza cutter kiyanyaka a kwance kidauko madara 2tbls kidama saiki dangwala kisa azagayen. Saiki nannade saikiyi wa kuwanne saiki jera a baking try kirufe yatashi.

  4. 4

    Saiki dauko kishafa madara kibarbada kantu saiki gasa idan yagasu kishafa butter.sai azubawa yara sutafi dashi school

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

Similar Recipes