Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Gero
  2. Yeast
  3. Mai
  4. Gishiri

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki jika geronki yai 7hrs ki regeshi sbd tsakuwa sai a markado miki shi

  2. 2

    In an kawo sai kisa yeast ki sashi a rana ko guri me dumi idan yq tashi

  3. 3

    Sai kixuba gishiri kisa mangyada a kasko ki kunna wuta in yai zafi seki dinga diba kina xubawa in yayu sai ki debe

  4. 4

    In yayi sai ki debe ana iya ci d yaji ko kuma da dakakken kuli kuli

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Feesha's Bite
Feesha's Bite @cook_18353254
on

Comments

Similar Recipes