Kayan aiki

  1. Fresh latas
  2. Fresh cucumber
  3. Fresh tomatoes
  4. Fresh karas
  5. Boil egg
  6. Fresh Karas da fried kaza

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu tsaftatancen tukunyan ki ki wanke Kwan ki, sai ki Saka shi kwan a cikin tukunyan ki zuba ruwa sai daura a kan wuta ki dafa shi na minti Goma 10 zuwa goma 15. Idan kunyi haka sai koma ki fara tsaftace vegetable din ki zaki fara da gyara latas kin tsaftace shi ki cire duk wani datti dayake cikin shi, sai ki samu ruwa mai kyau ki zuba white vinegar (kal tufa) ko kuma gishiri, idan kinyi haka sai samu roban ki mai da mai dan fadi irin na aikin kicin,

  2. 2

    Cikin wannan Roban aikin kicin din zaki saka latas din ki sai dunga amfani da wannan ruwa da kika hada kal tufa ko gishiri ki wanke latas dinki tsaf har sai duk wani Dattin da ya rage ya fita tas. Sai ki koma kan sau vegetable dinki suma ki samu irin wannan robar da kika wanke latas, sai ki wanke su da wannan ruwa da kika hada da kal tufa ko gishiri, sai ki kankare bayan Karas din ki. Idan kin gama sai ki samu wani robar mai kyau da tafta ki fara yanka latas,cucumber da tomatoes, ki goge karas

  3. 3

    Sai ki goge karas dinki ki hada shi da latas cucumber da tomatoes din da kika yanka sai ki samu wani kwano mai kyau wanda zaki serving ki zuwa shi a ciki sai fara yanka cucumber tomato,egg, tsokar kaza kina tsara shi a kan wannan hadin da kika zuba a cikin kwanon

  4. 4

    Hadin vegetable salad cream hence salad cream, bama mayonnaise, black pepper and salt.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Sumaiyah Muhammed Nasir
rannar
Nigeria gombe state

sharhai

Similar Recipes