Macaroni with salad

Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 @fatumar6855
Zaria City, I'm Married💞💞💞

#team6dinner wow 😋iyalina sun yaba wannan girki sosai

Macaroni with salad

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#team6dinner wow 😋iyalina sun yaba wannan girki sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya
3 yawan abinchi
  1. Macaroni
  2. Carrot
  3. Peas
  4. Latas
  5. Sinadaran dandano
  6. Cucumber
  7. Nama
  8. Kayan miya

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Zaki daura nama a wuta kisa citta da maggi da yar garlic kadan da albasa, ki barshi ya dahu.

  2. 2

    Sai ki jajjaga kayan miya, kiyi slicing albasa, ki aje ta daban,ki wanke carrot irin style din da kk so,ki wanke ki juye a small basket,ki wanke latas da cucumber da gishiri ko ruwan kal, ki yanka su ki ije da cucumber,sai ki duba naman idan ya dahu ki sauke.

  3. 3

    Ki daura ruwa a wuta idan ya tausa kisa macaroni, ki barshi ya dahu amma kar ya dahu sosai, shi kuma ba parboiled ba.ki juye a basket.

  4. 4

    Sai ki daura tukunya a wuta ki xuba mai ki soya da albasa ki zuba nama ki soya sama-sama,sai zuba kayan miya shima ki soya, sannan ki zuba peas da carrot ki juya.

  5. 5

    Sai ki zuba ruwan maman a ciki ki zuba kayan kamshi da maggi, kisa curry da tyme, idan ya tafaso sai ki zuba macaroni a ciki ki juyashi sosai ya hade, sai ki rage wuta sosai ki rufe ki barshi ya kamar 5 minutes sai ki sauke

  6. 6

    Kiyi serving kiyi decorating yadda kk so.🍱🍹🍹🍹zaki iya hadawa da Kunun aya,ko zobo, da sauran lemuka. Enjoy😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
rannar
Zaria City, I'm Married💞💞💞
kullum inason koyan abin da ban iya ba, kuma ina son gwadawa🍕🍤🍗🍜🍡🍝
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes