Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. Latas
  2. Tumatur
  3. Albasa
  4. Cucumber

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke latas dinki,ki wankeshi,sai yanka shi.

  2. 2

    Ki yanka tumatur,albasa da cucumber.

  3. 3

    Shikenan kin gama.

  4. 4

    Naci nawa da shinkafa da miya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes