Salad

Maryamyusuf
Maryamyusuf @Bakengrill
Kaduna

I was very testy and healthy.

Salad

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

I was very testy and healthy.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10_min
  1. Cucumber
  2. Latas
  3. Carrot
  4. Eggs
  5. Salad cream
  6. Lemon tsami
  7. Vinegar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na wanke latas din,na yanka shi kanana

  2. 2

    Nasa mishi vinegar na wanke shi tas nasa a gwagwa natsane shi

  3. 3

    Na kankanre carrot na wanke,na gogashi,na fere bayan cucumber na yankata kanana

  4. 4

    Dama nariga da danadafah kwai nayankashi slice

  5. 5

    Nadauko salad tray din nafarasa latas din,nasa cucumber agyefe nazagaye dashi nasa carrot nasa kwai shima kaman haka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryamyusuf
Maryamyusuf @Bakengrill
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes