Pepper chicken

Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
Sokoto

😋😋😋 #boxmaking

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Soyayyen naman kaji
  2. Albasa
  3. Tarugu
  4. Tattasai
  5. Dandano
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki dora mai a pan ki zuba albasa ki juya

  2. 2

    Ki zuba jajjagen tarugu da tattasai da albasa a ciki ki juya ki barsu su soyu sama sama

  3. 3

    Ki zuba dandano se ki kawo soyayyen naman kajij ki zuba ki juya ki rage wuta

  4. 4

    In yayi se a sauke aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
rannar
Sokoto
I love cooking though I'm not perfect but trying to be
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes